Zanzibar
Appearance
|
Jamhuri ya Watu wa Zanzibar (sw) People's Republic of Zanzibar (en) زنجبار (ar) | |||||
|
|||||
|
| |||||
| Take |
Mungu ibariki Afrika (mul) | ||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Jamhuriya | Tanzaniya | ||||
| Babban birni | Zanzibar (birni) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 1,503,569 (2012) | ||||
| • Yawan mutane | 610.96 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati |
Turanci Harshen Swahili | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 2,461 km² | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 26 ga Afirilu, 1964 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| • Gwamna |
Ali Mohamed Shein (mul) | ||||
| Ikonomi | |||||
| Kuɗi |
East African rupee (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
East Africa Time (en) | ||||
Zanzibar (Larabciزِنْجِبَار Zinjibār) yanki ne na kassr Tanzaniya. Ya kunshi tsuburan Zanzibar wanda ke kan Tekun Indiya. Ya kunshi tsuburai masu dama a ƙarƙashin sa, saidai manya daga cikinsu biyu sune Unguja (babban tsibirin) da kuma na Pemba. Babban birnin sa shine Zanzibaar city wanda yake a tsubirin Unguja.
Babban kayan da Zanzibar take samarwa kayan kamshi na girki wato spice, sannan kuma karuwar masu yawon bude ido na daga cikin tattalin arzikin su.[1]
== Hotuna ==
-
Stone Town
-
Garin Stone Town da fadar Sultan
-
House of Wonders
-
Kayan kamshi na girki na taka muhimmiyar rawa a tattalin arzikin Zanzibar
-
Jan tsulan birin Zanzibar (Procolobus kirkii), daga dajin Jozani, Zanzibar, Tanzania.
-
Bakin gabar ruwan gabashin Zanzibar
-
Jan kifin tauraro a Nungwi, Zanzibar
-
Gabar ruwan Zanzibar
-
Jirgin fito a gabar fito ta Zanzibar
-
Wajen shakatawa a kudancin Zanzibar maisuna five-star
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Exotic Zanzibar and its seafood". Retrieved 11 June 2011.
