Trondheim
Appearance
|
|||||
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Norway | ||||
| County of Norway (en) | Trøndelag (en) | ||||
| Babban birnin |
| ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 198,777 (2024) | ||||
| • Yawan mutane | 3,457.59 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 57.49 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Nidelva (en) | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 997 | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 7004 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | trondheim.kommune.no | ||||


Trondheim birni ne, da ke a yankin Trøndelag, a ƙasar Nowe. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 190 464. An gina birnin Trondheim a karni na goma bayan haifuwan Annabi Issa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Hasumiyar Rediyo da ke a Tyholt, Trondheim
-
Filin jirgin Sama na Trongheim
-
Wani bangare na daga cikin Jami'ar Trondheim
-
Baban ginin Hukumar NTNU
-
Ƙofar Olav Trygvasons 1935
-
Babban tashar Trondheim 1929
-
Tsofaffin gidajen ajiya a bankunan Nidelva, Trondheim
-
Trondheim Fort
