Saudi Arebiya
|
المملكة العربية السعودية (ar) السعودية (ar) Kerajaan Arab Saudi (ms) Arab Saudi (ms) Kingdom of Saudi Arabia (en) Saudi Arabia (en) | |||||
|
|||||
|
| |||||
|
| |||||
| Take | Waƙar Ƙasa ta Saudi Arabia | ||||
|
| |||||
|
| |||||
| Kirari | «Shahada» | ||||
| Official symbol (en) |
Falco (mul) | ||||
| Suna saboda |
Saud I (en) | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Babban birni | Riyadh | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 33,000,000 (2018) | ||||
| • Yawan mutane | 14.67 mazaunan/km² | ||||
| Home (en) | 4,643,151 (2010) | ||||
| Harshen gwamnati | Larabci | ||||
| Addini | Musulunci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na |
Gabas ta tsakiya, Yammacin Asiya, Arab states of the Persian Gulf (en) | ||||
| Yawan fili | 2,250,000 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Persian Gulf (en) | ||||
| Wuri mafi tsayi |
Jabal Sawda (en) | ||||
| Wuri mafi ƙasa | Red Sea (0 m) | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Mabiyi |
Kingdom of Nejd and Hejaz (en) | ||||
| Wanda ya samar |
Founding Leaders of Saudi Arabia (en) | ||||
| Ƙirƙira |
622: Ƴantacciyar ƙasa Khulafa'hur-Rashidun 1447: Historical country (en) 1727: Daular ↔ House of Saud (en) | ||||
| Muhimman sha'ani |
| ||||
| Ranakun huta |
Sallar Idi Karama (1 Shawwal (en) Sallar Idi Babba (10 Dhu al-Hijjah (en) Saudi National Day (en) | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Tsarin gwamnati |
absolute monarchy (en) | ||||
| Majalisar zartarwa |
Council of Ministers of Saudi Arabia (en) | ||||
| Gangar majalisa |
Prime Minister of Saudi Arabia (en) | ||||
| • Prime Minister of Saudi Arabia (en) | Salman bin Abdulaziz Al Saud (23 ga Janairu, 2015) | ||||
| Majalisar shariar ƙoli | Majalisar Shari'a ta Saudi Arabia | ||||
| Ikonomi | |||||
| Nominal GDP (en) | 868,585,871,465 $ (2021) | ||||
| Kuɗi | Saudi riyal | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Suna ta yanar gizo |
.sa (mul) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | +966 | ||||
| Lambar taimakon gaggawa |
*#06#, 911 (en) | ||||
| Lambar ƙasa | SA | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | saudi.gov.sa | ||||


Saudi Arebiya ko Saudiyya: ƙasa ce da take nahiyar Gabas ta Tsakiya a Duniya.
Ƙasar Saudiya ta kasance ne a nahiyar Asiya, ta kuma kasance fitacciyar ƙasa a duniya musamman ta ɓangaren addinin musulunci, kasantuwar addinin musulunci ya zo ne ta hannun Annabi Muhammad (S. A. W) da yake a wannan yanki, hakama a tattalin arziki, Allah ya azurta ƙasar da ɗinbin arziki da ma'adinai musamman arzikin man fetur. Ƙasar Saudiyya ta kasance ita ce ƙasar da ta fi kowacce ƙasa arzikin man fetur a faɗin Duniya. Lallai ƙasar Saudiya ta kasance ƙasa ce wacce take da Sahara.
Ƙasar na da mafi yawan bishiyoyin Dabino, kuma su kan noma alkama da Inabi kuma suna ɗaya daga cikin manyan ƙasashe wurin noman gyaɗar itacen Almond wanda ake mai na gashi, da kuma Madaran Almond, haka kuma kasar Saudiya na noman itacen zaitun watu Olive a turanchi da kuma sauran su. Harshen yan kasar ta kasance Larabci, wanda shine yaren kasar, kuma musulmai daga sassa daban daban na duniya sukan je domin su aiwatar da ibadun su a kasar, kamar aikin Hajji da Umra. [1]
Saudiya kasa ce mai tsarki kuma baya hallata mutum yaje yayi abun da yaga dama ciki suna da dokoki da tsare-tsaren su ba kamar sauran ƙasashe ba.[2]





-
Kaaba
-
Mahajjaci na addu'a
Addini
[gyara sashe | gyara masomin]
Kasar saudiya kasa ce ta musulunci, wanda a cikinta ne aka aiko annabin karshe, wato Annabi Muhammad(tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi). Duk shekara miliyoyin Mutane ne suke kai ziyara kasar daga kasashen duniya daban-daban domin aikin hajji mai alfarma da Umrah. Haka kuma kasar Saudiya Arabiya ba a barta a baya ba wurin fannin tsaro ya kasance 23 cikin 145 daga cikin kasashen da aka yi la'akari da su wurin gwajin. karfin sojoji ta duniya na shekara-shekara. Kuma kasar Saudi Arabiya na daya daga chikin manya manyan kasashen dake fitar da danyen mai. Kuma suna chikin Kungiyar Kasashe Masu Fitar da Man Fetur Watu OPEC.

Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.britannica.com/place/Saudi-Arabia
- ↑ #wiki4agile
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-12-26. Retrieved 2020-02-27.
| Asiya | |||
|
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
| Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
| Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka | |||
