Mu'awiya
Appearance
28 ga Yuli, 661 - 27 ga Afirilu, 680 - Yazid I →
639 - 661 ← Abu Ubaidah ibn al-Jarrah - Al-Dahhak ibn Qays al-Fihri (en) | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | Makkah, 603 (Gregorian) | ||||
| ƙasa | Khalifancin Umayyawa | ||||
| Mutuwa | Madinah, 680 (Gregorian) | ||||
| Makwanci | Damascus | ||||
| Ƴan uwa | |||||
| Mahaifi | Abu Sufyan ibn Harb | ||||
| Mahaifiya | Hind bint Utbah | ||||
| Abokiyar zama |
Quraiba bint Abi Umayya Maisun bint Bahdal (en) | ||||
| Yara |
view
| ||||
| Ahali |
Yazid ibn Abi Sufyan (en) | ||||
| Yare |
Umayyad dynasty (en) | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a |
ɗan siyasa, marubuci, maiwaƙe, gwamna da Caliph (en) | ||||
| Imani | |||||
| Addini | Musulunci | ||||
Mu'awiya dan abu sufyan Muawiyah I (Ajami: معاوية بن أبي سفيان, Rayuwa. 602 – 26 April 680) ya kasance daya daga cikin sahabbabn Annabi Muhammad S.A.W, kafain Addini yayi karfi ya kasance kafiri, shine wanda ya samar da Daular Umaydiyya shine kalifa na farko a Daular. Muawiyah da mahaifinsa Abu sufyan sun kasance a farkon musulunci sana takun saka da Musulunci. An bashi kalifanci a zamanin kalifa Abubakar (shekarar. 632–634)
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.