Marou Amadou
Appearance
|
| |||||
4 Disamba 2020 - 7 ga Afirilu, 2021 ← Kalla Ankourao - Hassoumi Massaoudou →
| |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa |
Kotaki (mul) | ||||
| ƙasa | Nijar | ||||
| Karatu | |||||
| Harsuna | Faransanci | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa, masana, Mai wanzar da zaman lafiya da minista | ||||
Marou Amadou ɗan siyasan Nijar ne kuma Ministan Shari’ar Nijar .

Ba da daɗewa ba bayan shugaba Mahamadou Issoufou ya hau kan karagar mulki a matsayin shugaban ƙasar Nijer, ya naɗa Marou Amadou a cikin gwamnatin a matsayin Ministan Shari'a kuma kakakin gwamnati a ranar 21 ga Afrilun shekarar 2011.
