Kathmandu
Appearance
|
काठमांडौ (hi) 𑐫𑐾𑑃 𑐡𑐾𑐫𑑂 / येँ देय् (new) | |||||
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Kullalliyar Ƙasa | Nepal | ||||
| Province of Nepal (en) | Bagmati Province (en) | ||||
| District of Nepal (en) | Kathmandu District (en) | ||||
| Babban birnin | |||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 845,767 (2021) | ||||
| • Yawan mutane | 17,103.48 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati | Nepali | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 49,450,000 m² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Bisnumati River (en) | ||||
| Altitude (en) | 1,300 m | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 723 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| • Mayor (en) |
Balendra Shah (mul) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 44600 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 01 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | kathmandu.gov.np | ||||
|
| |||||

Kathmandu (lafazi : /katmandu/) birni ne, da ke a ƙasar Nepal. Shi ne babban birnin ƙasar Nepal. Kathmandu yana da yawan jama'a miliyan biyu da dubu dari biyar, bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Kathmandu a karni na takwas kafin haihuwar Annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Jama'a na hada-hada a birnin
-
Kogin Bagmati
-
Birnin Kathamandu
-
Kathmandu
-
Tsohon birnin Kathmandu
-
Wurin bauta na Pashupatinath, Kathmandu
-
Kathmandu Durbar Square, Gates, Nepal
