Jump to content

Ciro Immobile

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ciro Immobile
Rayuwa
Haihuwa Torre Annunziata (mul) Fassara, 20 ga Faburairu, 1990 (35 shekaru)
ƙasa Italiya
Mazauni Roma
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Italy national under-20 football team (en) Fassara2009-201060
  Juventus FC (en) Fassara2009-201230
  Italy national under-21 football team (en) Fassara2009-2013168
Siena FC (en) Fassara2010-201141
U.S. Grosseto 1912 (en) Fassaraga Janairu, 2011-ga Yuni, 2011161
Delfino Pescara 1936 (en) Fassaraga Augusta, 2011-20123728
  Genoa CFC (en) Fassara2012-2013335
Torino FC (en) Fassara2013-20143322
  Borussia Dortmund (en) Fassara2014-2015243
  Italy men's national association football team (en) Fassara2014-20235717
  Sevilla FC2015-201682
Torino FC (en) Fassaraga Janairu, 2016-ga Yuni, 2016145
  SS Lazio (en) Fassaraga Yuli, 2016-ga Yuli, 2024270169
  Beşiktaş J.K. (en) Fassaraga Yuli, 2024-4 ga Yuli, 20253015
  Bologna F.C. 1909 (en) Fassaraga Yuli, 2025-10
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 85 kg
Tsayi 182 cm
Kyaututtuka
Sunan mahaifi Il bomber
Ciro Immobile acikin filin wasa
Ciro Immobile
Ciro Immobile
Ciro Immobile
Ciro Immobile
Ciro Immobile
Ciro Immobile

Ciro Immobile (an haife shi 20 ga Fabrairu 1990) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga kuma kyaftin ɗin duka ƙungiyar Serie A Lazio da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Italiya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.